Idan kazo zaka sadu damace akwai abubuwa da dama wadanda suke gabanka, daga ciki akwai biyan bukatarka da rufin asirinka.

Daga ciki akwai da wanda kake fatan biyan bukata da rufin asiri dakuma taimako nangaba.

To duk sanda kazo zaka sadu da mace karka saduda ita dea nufin kawai kazubar da maniyyi kawai shikenan katashi.

Aa kakudurce ireiren wancan bukatun damuka fada muku dafarko azuciyarka.

To anan ne hadisi yazo sahihi cikin sahihil bukari inda manzon allah yake cewa :

Da,ace dayanku idan yazo saduwa da matarshi zaice: bismillahi allahumma jannibnash shaidana wajannibish shaidana marazaktana.

Ma,anarta da hausa:

Dasunan allah maigirma, ya allah kanisantani daga shaidan, arzikin kuma dazaka bamu kanesanta shi daga shaidan.

Wannan addu,ar ba,anayin ta bane lokacin da namiji zai dauki azzakarin sa yasa afarjin mace ba a,a dazaran kaji kafara buka tuwa to lokacin zakai wannan addu,a.

Saboda galibi sai mutane sudauka sai yana cikin saduwarne to bahaka bane deazarar kayi nufi toh saikai wannan addu,ar.

Kuma katabbata kayi jima,i daniyarr abubuwan da alah yake kaddaraw alokacin jima,i, karkayi da niyyart zubar dea maniyyi kawai.

Munafatan yan,uwa sungane kuma dafatan zamu gyara.

Wannan shine kadan daga ladubban kwanciyar aure munafatan kunfahimta.

Mungode da ziyartar shafin mbc hausa news..